[Breaking News] Don Aleey | Masu kan Malu Kawai



 Asalam Fanz!
Awakata don wacce nasaketa (kawai- Remix)
Bana fada wannan kalmar "masu kan Malu" domin nayi isgili ko wulakanta wani.
A'a nafadane domin kawai nayi Entertainment din fanz dina, kuma just to like a fun, kuma nayi hakannr domin nafarnta mamasu saurarena rai, kuma domin kuma suyi annashuwa ayayinda suke koh sukajita.


Inama fanz dina barka da sallah
Kuma inafatan kowa yayi sallah lafiya..
   Kuna ina mai sanar daku cewa album dina yananan fitowa soon.

#Don Aleey