Tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan ya yi kira ga jami’an tsaro da su yi bincike kan harin da wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba suka kai wa gidansa.
Kamfanin dillancin labarai na Hausa9ja.Com News ta ba da rahoton cewa, tsohon shugaban bai sami rauni ba a harin wanda aka yi zargi da kisan gilla ne.
Ko da shike wani jami’in tsaro da ke tsaye a gidan ya lashe mutuwa a harin amma har yanzu ‘yan sanda basu fitar da wata sanarwa ba.
0 Comments