Ayayin Rikicin jahar Kaduna His Excellency Malan Nasiru Ahmad El-rufa'i as Governor of Kaduna state, yajagoranci jami'an tsaro wajan kwantar da ricikin jahar kaduna wanda tasoma tun satin data gabata, izuwa yanzu har tana cikin doka (curfew) na Awa ishirin da hudu (24hrs) babu zirga zirga.
Governor yayi kokari wajan ganin rikicin yayi sauki, kuma da ikon Allah ansami saukin riki.
Promote Your Music
Call/WhatsApp +2348103302990
©Hausa9ja.Ga News
1 Comments
Gani ya kori ji shugaba muna tare da kai
ReplyDelete